Dan wasan kwallo na kasar Argentina kuma wanda yake taka leda a kungiyar kwallo ta Barcelona. Yanasaran cin kwallo uku da kansa.

A wata majiyar yana cewa kungiyar ta Barcelona zata iya cin kwallo biyar (5) indai har zasuyi wasan da zuciya.

Fadi ra'ayinka/ki gameda wannan wasa da Lionel Messi yayi Hasashe..


Post a Comment

 
Top