Idan Lamarin Manya yaki yiyuwa sai a koma na yan yara.
Na Rahma Sadau dai bai bacci ba, domin kuwa nata sallon ya fito da kyawu.
Ga dai sabbin hotunan da jarumar ta sakki:

Rahma kwance a kan gado, bayanta kuma hoton ta da Adam Zango- Jarumin da suka sha fada tare

Yar Budurwa Rahma Ta yi shigar yan yara

Muna mata fatan Alkhairi..


Kuyi mana comments don ra'ayoyunku..


Post a Comment

 
Top