Shugaba Buhari Ya Shilla Zuwa Birnin Beijing Na Kasar Sin.

Yanzu haka Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga birnin tarayya Abuja zuwa kasar Sin domin halartar taron koli na Forum on China-Africa Corporation (FOCAC).



Daga Haji Shehu


Post a Comment

 
Top