DAGA AUWAL M KURA

Ko Wasu Al-umma Burinsu Shine Tura Wakili Na Gari Wanda Zai Kare  Martabar Yankisu Dama  Kasa Baki Daya Ta Hanyar Kawo Sabbin Dokokin Da Zasu Tallafawa Al-ummah,

Sai A Nan Najeriya Al-amarin Yasha Ban-Ban ,Inda Wasu Wakilan Ke Zama Marasa Amfani Ga Al-ummar A Cikin Zauren Majalisa Ta hanyara Mayar Da Majalisa Gurin Bacci Ko Dumama Kujira Ba Tare Da Kowa Wani Kudiri Ko Doka Da Zata Amfani Al-ummar Da Suke  Wakilta Ba Dama Kasa Baki Daya.

Nan Jerin Sunayen Wasu Yan Majalisar Wakilan Najeriya Ne Daga Jahohi Daban Daban Da Basu Taba Mikewa Domin Gabatar Da Wani Kudiri Ko Doka Ba A Zauren Majalisa, Kuma Ko Wanne Daga Cikinsu Ya Karbi Kudin Al-bashi Da Gudanar Da Suka Kai Naira (N313.8m) Kana Ko Wanne Daga Cikinsu Anbashi Motar Milyan (17m)

Ga Jerin Sunayensu Da Kuma Jahohin Da Suka Fito:

A KANO AKWAI:

1-Alhassan Ado Doguwa
2-Ibrahim Sani Umar,
3-Abdullahi Mohammed Gaya,
4-Garba Umar Durbunde,
5-Nasiru Baballe Ila,
6-Suleiman Aliyu Romo,
8-Sani Mohammed Rano,
9-Munir Babba Dan-Agundi,
10-Nasiru Ali Ahmed,
11-Shehu Usman Aliyu,
12-Musa Ado Tsamiya,
13-Mustapha Bala Dawaki
14-Badamasi Ayuba.

A KATSINA AKWAI:

1- Sani Fago,
2-Kabir Shuaibu,
3-Danlami Kurfi,
4-Ahmed Dayyabu Safana,
5-Murtala Isa,
6-Ibrahim Murtala,
7-Amiru Tukur,
8-Muntari Dandutse,
9-Suleiman Salisu,
10-Babangida Ibrahim
11-Mansir Ali Mashi.

A AJIGAWA AKWAI:

1-Adamu Mohammed,
2-Magaji Aliyu Da’u,
3-Abubakar Hassan Fulata,
4-Yuguda Hassan Kila,
5-Rabiu Garba Kaugama,
6-Usman Ibrahim Auyo,
7-Mohammed Gudaji Kazaure,
8-Mohammed Gausu Boyi
9-Ibrahim Abdullahi Dutse.

A KADUNA AKWAI:

1-Lawal Mohammed Rabiu,
2-Sunday Marshall Katung,
3-Yakubu Umar Barde,
4-Simon Arabo,
5-Muhammad Musa Soba,
6-Mohammed Abubakar(Mamadi)
7-Yusuf Bala Ikara

A SOKOTO AKWAI:

1-Hassan Bala Abubakar,
2-Aminu Sani Isa,
3-Kabiru Marafa Achida,
4-Bashir Isa Salihu,
5-Mohammed Sa’adu
6-Shehu Aliyu.

A KEBBI AKWAI:

1-Aliyu Danladi,
2-Bello Dantani,
3-Suleiman Hussaini Kangiwa,
4-Abdullahi Hassan Suru,
5-Salisu Garba Koko,
6-Mohammed Dantani.

A ZAMFARA AKWAI:

1-Lawali Hassan Anka,
2-Abdulmalik Bungudu,
3-AMINU SANI JAJI
4-Yahaya Chado,
5-Ibrahim Isah.
6-Lawal Mu’azu.

Yana Da Matukar Muhimmanci Kafin Ku Zabi Wakili Ku Tabbatar Ya Cancanta  Ya Wakilceku Kana Kuma Wakiline Da Zai Kawo Muku Cigaba A Yankin Ku Dama Kasa Baki Daya.

*An ciro Daga shafin labarai24.


Post a Comment

 
Top