Wata jami'ar kasar waje ta baiwa Ali Nuhu digirin girmamawa na Dacta
Ta bayyana kwazo da jajircewar Ali Nuhu wajan aikinshi na fim da gudummuwar da ya bayar ga al'umma a matsayin abinda ta yi la'akari dashi wajan bashi wannan Digiri.
Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.
Post a Comment
Post a Comment