Wasu Daga Cikin Manyan Yan Wasan Film Din Hausa Da Suka Dauka Tare Da Iyalansu .. Hotunan Sun Kayatar Gami Da Ban Sha.awa
Kallesu Kamar Haka.
1. Jarumi Ali Nuhu .. Tare Da Da Marsa Maimuna Da Yayansa Guda Biyu Fatima Da Ahmad
2. Jarumi Adam Zango Tare Da Matayensa Guda Biyu Da Yayansa Uku
3. Jarumi Sani Danja Da Matarsa Tsohuwar Jaruma Mansura Isah Da Yayayensu Guda Hudu
4. Jarumi Sadik Sani Sadiq Tare Da Matarsa Da Yayayensa Guda Biyu
5. Jarumi Ibrahim Mai Shunku Tare Da Iyalansa Da Yayansa
6. Jarumi Abba Almustapha Tare Da Matarsa Da Yayansa
7. Director Hassan Giggs Tare Da Matarsa Tsohuwar Jaruma Huhibbat Abdussalam. Tare Da Yayayensu
8. Tsohuwar Jaruma Safiya Musa Tare Da Mijinta Da Yayaenta
9. Jaruma Saratu Gidado Tare Da iyalanta
Muna Fatan Allah Yasanya AlbarKa Cikin Tarayya Da Iyalan Nasu
Source: hausamini.com
Post a Comment
Post a Comment