Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da Nuhu Ribado A+ A- Print Email Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, Malam Nuhu Ribado a daren jiya a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.