Tauraruwar fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana rashin jin dadinta akan yanda samun masoyi na tsakani da Allah yayi wuya a wannan zamani.
Ta bayyana cewa yawanci idan kaga mutum na binka to kana da daukaka ko kudi ko mulki.
Ga abinda ta rubuta kamar haka: