Jam'iyar adawa ta PDP a Najeriya ta fitar da bayanan kudaden fom din Neman tsayawa takara karkashin Jam'iyar a Mukamai Daban-daban
1.Shugaban Kasa
a. Fom din nuna Sha'awar Takara: Miliyan biyu (N2 million)
b. Fom din Neman tsayawa takara: Miliyan Goma (N10 million)
2. Gwauna
a. Fom din nuna Sha'awar Takara: Miliyan Daya (N 1 million)
b. Fom din Neman tsayawa takara: Miliyan Biyar (N5 million)
3. Sanata
a. Fom din nuna Sha'awar Takara: Dubu Dari Biyar (N500,000)
b. Fom din Neman tsayawa takara: Naira Miliyan Uku (N3 million)
4. Dan Majalisar Tarayya (House of Rep)
a. Fom din nuna Sha'awar Takara: Dubu Dari Biyar (N500,000)
b.Fom din Neman tsayawa takara: Miliyan Daya da Dubu Dari Biyar (N1.5 million)
Daga Real Sani Twoeffect Yawuri
Post a Comment
Post a Comment