YADDA AKE SADUWA DA MAI CIKI ?
Tambaya :
Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba
ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu
ya yi jima’i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar
maganar ????????

AMSA :
To dan’uwa ya halatta a sadu damace lokacin da
take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da amincin
Allah su tabbata a gare shi : “Duk wanda ya yi
imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shayar
da ruwansa ga shukar waninsa” Abu-dawud :
1847 Ibnul kayim yana cewa :”Wannan hadisi yana
nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake
saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su
tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita
kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta
ruwa” Tahzibussunan 1\193 .

Masana likitanci suna cewa: Ba’a so miji ya
dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki,
zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu,
ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya
akanta yana iya wahalar da yaron .
Sannan yawanci mata ba su cika son yawan
saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin
suna bada shawara cewa a karanta saduwa a
wadannan lokutan.
Allah ne ma fi sani .
Post a Comment
Post a Comment