An baiwa ficaccen dan wasan Nigeria (Ahmed Musa) kyautar waya me dauke da sunanshi A+ A- Print Email Thursday, 6 September 2018 Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya samu kyautar sabuwar waya da wasu kamfunnan fasaha dana jigilar kaya suka bashi, wayar kirar iphone na dauke da sunanshi da kuma kalar rigar 'yan kwallon Najeriya.Muna tayashi murna.
Post a Comment
Post a Comment